Sinasir, masa and egusi soup
Sinasir, masa and egusi soup

Hey everyone, it’s me again, Dan, welcome to my recipe page. Today, I will show you a way to prepare a special dish, sinasir, masa and egusi soup. It is one of my favorites. This time, I will make it a little bit tasty. This will be really delicious.

Great recipe for Sinasir, masa and egusi soup. #sinasirrecipecontest sinasir abinci ne wanda ya samo a sali daga borno state/maiduguri suna yinsa ne domin sauqar baqi ko hidimar biki yadda al'adan su ya saba, sannan ana cinsa da abubuwa kala kala, misali anaci da zuma, miyar kubewa, taushe,. Sinasir, masa and egusi soup #sinasirrecipecontest sinasir abinci ne wanda ya samo a sali daga borno state/maiduguri suna yinsa ne domin sauqar baqi ko hidimar biki yadda al'adan su ya saba, sannan ana cinsa da abubuwa kala kala, misali anaci da zuma, miyar kubewa, taushe, miyar ganye, miyar egusi da ma miyar ja (stew) sannan ana cinsa da ko wani irin peppersoup (farfesu). Go to the egusi soup recipe page, Watch the video, and you'll see how the beef stock is made. Acha Pudding, Masa , Sinasir, Moringa and so many more.

Sinasir, masa and egusi soup is one of the most favored of recent trending meals in the world. It is simple, it’s fast, it tastes delicious. It is enjoyed by millions every day. Sinasir, masa and egusi soup is something that I’ve loved my whole life. They are nice and they look fantastic.

To get started with this particular recipe, we have to first prepare a few components. You can cook sinasir, masa and egusi soup using 20 ingredients and 20 steps. Here is how you cook it.

The ingredients needed to make Sinasir, masa and egusi soup:
  1. Take For sinasir
  2. Prepare 3 cups rice (shinkafan tuwo)
  3. Make ready Half cup sugar
  4. Prepare 1 table spoon yeast
  5. Make ready 1 bulb onion
  6. Get Pinch potash
  7. Get 1 cup oil for frying
  8. Prepare For the egusi soup
  9. Make ready 1 cup egusi and cray fish (grinded)
  10. Get 3 medium smoked fish
  11. Take Cow skin /kpomo (boiled)
  12. Prepare 1 teaspoon salt
  13. Get 4 knoor chicken cubes
  14. Prepare 1 teaspoon curry
  15. Take 3 medium size tatashe
  16. Make ready 4 large scotch bonnet
  17. Take 1 big tomato
  18. Make ready 1 bulb onion
  19. Get 1 cup vegetable/palm oil
  20. Make ready leaves Spinach

Okra Soup with Fresh Fish and Assorted Meat. Sinasir, masa and egusi soup instructions. Da farko shinkafan ki ya kasance na ruwo maana faran shinkafa, idan akwai datti sai ki zauna ki guara shi tas. Bayan ta jiqa zaki ga ta sake.

Instructions to make Sinasir, masa and egusi soup:
  1. Da farko shinkafan ki ya kasance na ruwo maana faran shinkafa, idan akwai datti sai ki zauna ki guara shi tas.
  2. Bayan kin gyara zaki zuba ruwa ki wanke ta yadda ya kamata sai ki cire rabin cup daya daga cikin cup 4 ki tafasa rabin
  3. Sannan saikin zuba ruwa akan sauran cup 3 da rabi ki barta ta jiqa zuwa kamar 2-3 hours
  4. Bayan ta jiqa zaki ga ta sake fari sosai kamar haka👇
  5. Sai ki dauko rabin cup da kika tafasa ki hade su ki markada
  6. Bayan kin markada saiki kawo yeast din ki 1 table spoon ki juye a kai kiy mixing sosai sannan ki rufe shi zuwa awa 1 ko biyu, karki bar yeast ya dade a ciki yana saka sinasir ya kwanta yaqi tashi sosai
  7. Bayan kin dauko indai ya tashi zakiga qullun ki yayi saqa kamar haka👇
  8. Da ga nan saiki gauraya shi za kiga yayi kauri idan da buqatan qara ruwa sai ki qara amma anaso ya danyi kauri saboda kar ya cabe wajen suya
  9. Sai ki yayyanka albasan ki ki wanke ki juye akan qullun ki ki mixing.
  10. Sannan sai kisa sugar kiy mixing anan in qullun ki yayi tsami sai kisa kanwa amma kadan zakisa, sai kiy mixing gaba daya daga nan sai suya.
  11. Zaki dauko non stickfrying pan dinki ki dora a wuta kisa mai kadan sannan ki deba qullun da ludayi ki zuba, amma kisa wuta kadan saboda ya nuna ta ko ina.
  12. Da zaran yayi zakiga saman ba sauran qullun yayi saqa sosai kamar haka 👇
  13. Sai ki cire sinasir din ki yayi👍.
  14. Egusi soup kayan da kike buqata sune kamar haka👇 zaki hade tatashe taruhu da albasa ki markada saiki tafasa ki soya bakya buqatar kayan miya da yawa saboda egusi ha wadatar
  15. Bayan kin wanke smoked fish dinki da ruwan dumi zaki saka masa curry dandano ki yanka masa albasa kisa dan gishiri sai ki tafasa shi ki juye ruwan tafashen daban
  16. Already kin tafasa kpomo/cow skin dinki yayi laushi sai ki dauko tukunyan ki ki zuba mai sai ki juye egusin ki da kika niqa shi da cray fish kina juya shi a hankali ki rage wuta kar ya qone zaki soya for like 10 minutes, sannan saiki dauko ruwan tafasan kifin kina sakawa a hankali kina ci gaba da juyawa saikin juye shi gaba daya.
  17. Sannan sai ki kawo knoor dinki ki daka shi ki juye kisa salt ki gauraya saiki juye kifin da cow skin/kpomo din cikin miyan ki
  18. Zaki rufe miyan ki zuwa 20mnts ki rage wuta sosai, sannan sai ki gyara ganyen alayyahun ki ki wanke shi sosai sannan ki yayyanka shi saiki dauko shi ki tsane shi ruwan ya fita
  19. Daga nan zaki juye shi cikin miyan ki ki kawo curry ki zuba ki juya miyan zuwa 5 minutes ki sauqe karki bar alayyahun ya dahu shikenan.
  20. Sinasir 👍

Da farko shinkafan ki ya kasance na ruwo maana faran shinkafa, idan akwai datti sai ki zauna ki guara shi tas. Bayan ta jiqa zaki ga ta sake. Sinasir, masa and egusi soup is something which I've loved my whole life. They're nice and they look fantastic. Egusi Soup Recipe, How to make Nigerian Egusi Soup.

So that’s going to wrap it up for this special food sinasir, masa and egusi soup recipe. Thanks so much for reading. I am confident you will make this at home. There is gonna be interesting food at home recipes coming up. Remember to bookmark this page on your browser, and share it to your loved ones, colleague and friends. Thank you for reading. Go on get cooking!